…Daga Bakin Mai Ita tare da Mariya ta Daɗin Kowa – BBC News Hausa, Vidéo
…Daga Bakin Mai Ita tare da Mariya ta Daɗin Kowa – BBC News Hausa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 126, mun tattauna da shahararriyar ‘yar wasan Hausa, Mariya ta Daɗin Kowa.
Cette Vidéo est apparue en premier sur https://www.youtube.com/watch?v=H7RwHAypLLo
.